iqna

IQNA

ilimin addini
IQNA - Bisa wata al'ada da ta dade tana nuni da cewa wasu masallatai a kasar Aljeriya musamman masallatai da suka hada da makarantun kur'ani ko kuma wadanda ake kira "kitatib" suna gudanar da wani biki a karshen watan ramadana na bikin nada rawani ga limaman jam'i matasa da masu haddar kur'ani.
Lambar Labari: 3490934    Ranar Watsawa : 2024/04/05

Khartum (IQNA) Duk da matsaloli da dama, yakin basasar Sudan ya haifar da sake samun ci gaba a "Takaya", cibiyoyin koyar da kur'ani da ilimin addini na gargajiya, da kuma daya daga cikin muhimman abubuwan da ke nuna hadin kan al'umma a Sudan.
Lambar Labari: 3489911    Ranar Watsawa : 2023/10/02

Mahajjata Baitullah al-Haram dubu 24 ne suka ziyarci dakin karatu na Masjidul Nabi tun farkon watan Zul-Qaida.
Lambar Labari: 3489354    Ranar Watsawa : 2023/06/22

Tehran (IQNA) Duk da zamanantar da rayuwa da samar da kowane irin kayan wasa da nishaɗi, al'adar "Qarangshoh" ta ci gaba da wanzuwa a Oman. Yara kuma suna zuwa tarbar watan Ramadan da fitulu a hannunsu da rera wakoki.
Lambar Labari: 3488902    Ranar Watsawa : 2023/04/01

Shahararrun malaman duniyar Musulunci  / 21
Abdulhamid Keshk masanin kimiya ne, mai magana kuma mai sharhi wanda ya bar jawabai sama da dubu 2, sannan Bugu da kari, littafin "In the scope of tafsir" mai juzu'i 10 ya fassara kur'ani mai tsarki da harshe mai sauki.
Lambar Labari: 3488731    Ranar Watsawa : 2023/02/27

Tehran (IQNA) Kungiyar addinin musulunci mai suna Fitiyanul al-Islam of Nigeria (FIN) ta bayyana cewa tana shirin daukar wani shiri na kula da dubban marayu da suka rasa iyayensu a hare-haren ta'addanci daban-daban a kasar.
Lambar Labari: 3488340    Ranar Watsawa : 2022/12/15

A jiya 25 ga watan Oktoba, aka fara taron nazartar ma’anar sadaka a cikin kur’ani mai tsarki a karkashin inuwar Majalisar Musulunci ta Sharjah tare da halartar gungun masana da masu bincike.
Lambar Labari: 3488073    Ranar Watsawa : 2022/10/26

Sheikh Abdo yana daya daga cikin malaman kur'ani a kasar Masar, wanda duk da cewa ya yi karatun firamare, ya samu nasarar rubuta litattafai na addini da na kur'ani guda 20 da kuma Musaf Sharif cikakke.
Lambar Labari: 3488019    Ranar Watsawa : 2022/10/16

Tehran (IQNA) Allah ya yi wa Sheikh Osama Abdulazim, malami a jami'ar Azhar wanda ya jaddada samar da tsarin ilimantarwa bisa son kur'ani mai tsarki da haddar ayoyin littafin Allah.
Lambar Labari: 3487958    Ranar Watsawa : 2022/10/05